ما تقوله السجلات
- متى
- 19 أكتوبر 1896 – 20 أكتوبر 1896
- النوع
- معركة
- إحداثيات
- 14.97° S, 40.66° E
- Description
- 1896 battle
موضوع في المنطقة، لا في موقع دقيق.
Yaƙin Mugenga
Yakin Mugenga (1896) wata haɗa kar soja ce da ya faru a Naguema, a gundumar Mossuril na Lardin Nampula, Mozambique. An gwabza yakin ne tsakanin sojojin 'yan mulkin mallaka na Portugal ƙarƙashin jagorancin Mouzinho de Albuquerque da Namarrais, ƙawancen mayaka na cikin gida ƙarƙashin jagorancin Sarki Mukhuttu-Muno da abokansa.
من ويكيبيديا الهوسا، CC BY-SA · اقرأ المقال