军事行动

bomb attack at the Maulidi event in Kaduna

2023年12月3日 · 10.33° N, 7.75° E

在地图上打开

记录中的内容

时间
2023年12月3日
类型
军事行动
死亡人数
85
坐标
10.33° N, 7.75° E
Description
2023 incident
Injured
30

标在该区域,而非确切地点。

Harin bam akan masu taron Mauludi a Kaduna

Rundunar sojin saman Nijeriya ta jefa bam akan masu Maulidi

Harin Bam ɗin da aka kai da jirgi maras matuki ya faru a daren ranar 3 ga watan Disamban shekarar 2023, inda rahotanni farko suka tabbatar da rasa rayukan mahalarta maulidin su 30,, amman daga baya hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya ta tabbatar da mutuwar farar hula aƙalla 85 sakamakon jefa musu bam da ake zargin sojojin Najeriya da yi. An kai waɗanda suka jikkata a asibitin garin Buruku

来自豪萨语维基百科,CC BY-SA · 阅读文章

记录它的来源

时间和地点相近的事件